Jump to content

Abd as-Salam al-Alami

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abd as-Salam al-Alami
Rayuwa
Haihuwa 1830
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Mutuwa 1895
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a Ilimin Taurari, marubuci, masanin lissafi da medicine (en) Fassara

Abd as-Salam bin Mohammed bin Ahmed al-Hasani al-alami al-Fasi (Larabci: عبدالسلام العلمي‎) (1834-1895) masanin kimiyya ne daga Fes. [1] Ya kasance kwararre a fannin ilmin taurari da lissafi da kuma masani a fannin medicine (magani). Al-Alami shi ne marubucin littafai da dama a waɗannan fagagen kuma shi ne ya tsara kayan aikin da hasken rana.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Clifford Edmund Bosworth, The Encyclopaedia of Islam: Supplement, Volume 12, p. 10 [1] (An dawo Agusta 2, 2010)



  1. Mohammed Lakhdar, La Vie Littéraire au Maroc sous la dynastie alawite (1075/1311/1664-1894). Rabat: Ed. Techniques Nord-Africaines, 1971, p. 361-64 and Clifford Edmund Bosworth, The Encyclopaedia of Islam: Supplement, Volume 12, p. 10