Abdul-Aziz Nyako
![]() | |||
---|---|---|---|
6 ga Yuni, 2015 - ← Mohammed Magoro - Aisha Dahiru Ahmad → District: Adamawa Central | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jihar Adamawa, 18 Oktoba 1971 (52 shekaru) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Tsaron Nijeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa |
African Democratic Congress (en) ![]() |
Abdul-Aziz Murtala Nyako (an haife shi 19 Disamba 1970) ɗan majalisar dattawa ne a tarayyar Najeriya daga jihar Adamawa . Yana wakiltar Adamawa ta tsakiya a majalisar tarayya ta 8 a yanzu.[1] Sanata Nyako shi ne shugaban kwamitin ayyuka na musamman na majalisar wakilai ta ƙasa ta 8.[2]
An zabi Nyako a matsayin sanata a majalisar wakilai ta 8 a karkashin jam’iyyar APC amma daga baya ya sauya sheka zuwa jam’iyyar African Democratic Congress domin tsayawa takarar gwamnan Adamawa.[3] Ɗan tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako.
Sanatan Adamawa ta tsakiya ya kunshi kananan hukumomi bakwai.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-05-07. Retrieved 2023-03-23.
- ↑ https://nass.gov.ng/mp/profile/525 Archived 2023-03-23 at the Wayback Machine
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-03-09. Retrieved 2023-03-23.