Abdul Hafiz Ghoga
Appearance
Abdul Hafiz Ghoga | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Libya, 11 ga Yuni, 1957 (67 shekaru) |
ƙasa | Libya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Abdel Gader Ghowga |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Jam'iyar siyasa | Anti-Gaddafi forces (en) |
Abdul Hafiz Ghoga (wanda aka fi sani da Abdelhafed Abdelkader Ghoga, wanda aka fi sani le Ghogha; Larabci an haife shi a ranar sha daya (11)ga watan Yunin shekara ta (1957) Babban lauya ne na kare hakkin dan adam na Libya wanda ya zama sananne a matsayin mai magana da yawun Majalisar Canjin Kasa, ƙungiyar da aka kafa a Benghazi a lokacin yakin basasar Libya na shekara ta alif dubu biyu da sha daya 2011.[1] A ranar 23 ga watan Maris na shekara ta 2011, ya zama mataimakin shugaban majalisa, yana aiki a wannan mukamin har sai da ya yi murabus a ranar a shirin da biyu 22 ga watan Janairun shekara ta dubu biyu da sha biyu 2012 bayan zanga-zangar da aka yi masa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Founding statement of the Interim Transitional National Council". National Transitional Council. 5 March 2011. Archived from the original on 10 March 2011. Retrieved 7 March 2011.