Abdul Halim Khaddam
Abdul Halim Khaddam | |||||
---|---|---|---|---|---|
10 ga Yuni, 2000 - 17 ga Yuli, 2000 - Bashar al-Assad →
11 ga Maris, 1984 - 9 ga Faburairu, 2005 - Farouk al-Sharaa (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Baniyas (en) , 21 ga Yuni, 1932 | ||||
ƙasa |
Second Syrian Republic (en) United Arab Republic (en) Siriya | ||||
Mutuwa | 16th arrondissement of Paris (en) , 31 ga Maris, 2020 | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Damascus University (en) 1952) law degree (en) | ||||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da Lauya | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa |
Ba'ath Party (en) National Salvation Front in Syria (en) | ||||
khaddam.net, khaddam.net… da khaddam.net… |
Abdul Halim Khaddam sha biyar 15 ga watan Satumba 1932 - 31 Maris 2020) [1] babban ɗan siyasa ne a kasar Siriya wanda ya yi aiki a matsayin Shugaban Siriya na wucin gadi a shekara ta alif dubu biyu (2000.)Ya kuma kasance Mataimakin Shugaban Siriya da kuma "Babban Kwamishina" a Lebanon daga shekara ta 1984 zuwa ta 2005. An san shi da daɗewa a matsayin mai goyon bayan Hafez Assad har sai da ya yi murabus daga kujerar sa kuma ya bar kasar a shekara ta alif dubu biyu da biyar 2005 don nuna rashin amincewa da wasu manufofi na ɗan Hafez kuma magajinsa, Bashar Assad . Ya tara dukiya mai din bin yawa a yayin da yake ofis: asusun Credit Suisse, wanda aka buɗe a shekarar 1994, kusan Ki manin miliyan 90 ne na Swiss a watan Satumba na shekara ta 2003, ta hanyar asirin Suisse.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Mroue, Bassem (1 April 2020). "Syrian ex-VP, foreign minister dies of heart attack in Paris". Huron Daily Tribune. Archived from the original on 3 April 2020. Retrieved 1 April 2020.