Jump to content

Abdullah Al-Mayhoub

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullah Al-Mayhoub
Rayuwa
Haihuwa Benghazi, 1945
ƙasa Libya
Mutuwa Kairo, 3 ga Janairu, 2012
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, lauya da university teacher (en) Fassara
Employers Jami'ar Benghazi

Abdullahi Musa Al-Mayub ( Larabci: عبد الله موسى الميهوب‎), wanda kuma aka fi sani da Abdelallah Moussa El-myehoub mamba ne na majalisar rikon kwarya ta Libya mai wakiltar birnin Al Qubah.[1] Ya sami digiri a fannin ilimin Falsafa daga jami'a a Faransa kuma a baya ya zama shugaban sashen makarantar lauya a jami'ar Benghazi.[1]

  1. 1.0 1.1 "National Transitional Council". Benghazi: National Transitional Council. 2011. Archived from the original on 27 July 2011. Retrieved 25 August 2011.