Abena Durowaa Mensah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abena Durowaa Mensah
Member of the 7th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2017 -
District: Assin North Constituency (en) Fassara
Election: 2016 Ghanaian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Yankin Tsakiya, 21 ga Yuni, 1977 (46 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta Christian Service University College (en) Fassara Bachelor in Business Administration (en) Fassara
Ghana Insurance College (en) Fassara National diploma (en) Fassara : business administration (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, clerk (en) Fassara, administrator (en) Fassara da office manager (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa New Patriotic Party

Abena Durowaa Mensah (an haife ta a ranar 21 ga Yuni 1977) yar siyasan Ghana ce kuma memba ce a jam'iyyar New Patriotic Party. Ita ce ‘yar majalisa mai wakiltar mazabar Assin ta Arewa.[1][2][3]

Rayuwar farko da ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Mensah a ranar 21 ga watan Yunin 1977 a Assin Kushea, yankin tsakiyar kasar. Tana da Difloma a fannin Inshora daga Kwalejin Inshora ta Ghana, ƙwararriyar Certificate in Marketing (CIM - UK), sannan ta yi digirin farko a fannin tallace-tallace daga Kwalejin na Jami'ar Christian Service.[4][5]

Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

Mensah tayi aure da ‘ya’ya biyu. Ta bayyana a matsayin Kirista.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "HON. ABENA DUROWAA MENSAH MP for Assin North constituency, NPP | Critical News". Critical News (in Turanci). 2017-05-17. Retrieved 2018-11-02.[permanent dead link]
  2. "Assin North MP Commissions 8-Seater Toilet Facility". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2018-11-02.
  3. Ghana, ICT Dept. Office of Parliament. "Parliament of Ghana". www.parliament.gh. Retrieved 2018-11-02.
  4. "Abena Durowaa Mensah, Biography". www.ghanaweb.com. Retrieved 2021-05-27.
  5. 5.0 5.1 "Ghana MPs - MP Details - Mensah, Abena Durowaa". www.ghanamps.com. Retrieved 2018-11-02.