Abimbola Amusu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abimbola Amusu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mazauni Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Jihar Lagos
Matakin karatu Master of Business Administration (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a soja
Wurin aiki Kaduna

Manjo Janar Abimbola Olatilewa Amusu sajar Najeriya ce wadda tayi aiki a fannin kula da lafiya tsakanin 2015-2018. Itace mace ta biyu a tarihin rundunar sojan Najeriya da ta kai wannan matsayin an naɗa ta ne bayan ritayar Manajo Janar Obashina Ayodele.[1]

Tashe[gyara sashe | gyara masomin]

Amusu tayi digirgiri a fannin kula da lafiya a jami'ar Jihar Lagos, a yanzu kuma tana aiki a fannin kula da lafiya na rundunar sojan Najeriya.[2] Ta shiga rundunar sojan Najeriya a watan Yuni 1982, ta zama darakta a asibitin sojoji na 44 Nigerian Army Reference Hospital dake a Kaduna a Satumba 2014. Tayi ritaya a 2018.[3][4][5][6]

==Sake duba==

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Army Appoint A Female General As Medical Corps Commander". Nigerian Army (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-19. Retrieved 2020-05-07.
  2. "Meet 5 Notable Women Generals in the Nigerian Military". Opera News. Retrieved 2020-05-07.
  3. "Army pulls five generals out of service". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-05-07.
  4. "Army pulls 5 generals out of service". Vanguard News (in Turanci). 2018-12-18. Retrieved 2020-05-07.
  5. Nwezeh, Kingsley (2019-09-13). "Nigeria: Aisha Buhari Calls for Eradication of Gender Bias in Military". All Africa News (in Turanci). Retrieved 2020-05-07.
  6. Odunsi, Wale (2018-12-18). "Five Generals exit Nigerian Army". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2020-05-07.