Abu Usman Al-Maghribi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abu Usman Al-Maghribi
Rayuwa
Haihuwa Kairouan (en) Fassara da Agrigento (en) Fassara, 857
Mutuwa Nishapur (en) Fassara, 1 Nuwamba, 983
Makwanci Abu Uthman al-Maghribi Mausoleum (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Sufi (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Abū 'Uthman Sa'id bn Salam Al-Maghribi ( Persian مغربی) an Masar Sufi masanin Kubruwi Order.[1] wanda aka ambata a cikin masu zumunci da Abū 'Ali al-Katib. Ya rasu yana da shekaru dari da talatin 130 kuma an binne shi a birnin Neshabur na kasar Iran .[ana buƙatar hujja]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Suhrawardī, ʻUmar ibn Muḥammad (1891). The ʾAwārifu-l-Ma'ārif: Written in the Thirteenth Century. New York Public Library. p. 168.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Media related to Abu Usman Al-Maghribi at Wikimedia Commons