Abubakar Adamu Muhammad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abubakar Adamu Muhammad
Rayuwa
Haihuwa Gombe, 1961 (62/63 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Abubakar Adamu Mohammed(an haife shi a November 9, 1961) shine Inspector General of Police na wucin gadi maici ayanzu. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya nada shi a watan January 15th, 2019. Ya maye Ibrahim Kpotun Idris bayan yin ritiyarsa daga aiki. Yakasance, shine Mataimaki ga Inspector General of Police a Benin, Jihar Edo.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.