Abubakar Tafawa Balewa Stadium
Abubakar Tafawa Balewa Stadium | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar Bauchi |
Coordinates | 10°19′10″N 9°50′07″E / 10.3194°N 9.8353°E |
History and use | |
Opening | 1985 |
Occupant (en) | Wikki Tourists F.C. |
Maximum capacity (en) | 25,000 |
Contact | |
Address | Ibo street by Murtala Mohammed Way, Bauchi. |
|
Abubarkar Tafawa Balewa Stadium filin wasan kwallon kafa ne a Bauchi, Nigeria. A halin yanzu ana amfani dashi galibi don wasannin ƙwallon ƙafa kuma shine filin wasan Wikki Tourists. Filin wasan yana ɗaukar mutane dubu Sha daya [1]11,000. Filin wasa na Abubarkar Tafawa Balewa na ɗaya daga cikin wurare takwas 8 da ake yin amfani da su a gasar cin kofin duniya ta matasa 'yan kasa da shekara 17 ta Najeriya a shekara ta 2009 tare da jimillar wasu wasanni uku 3 da aka gudanar. Wasan farko na gasar shi ne tsakanin Najeriya da Argentina, wacce ta wakilci rukunin A inda mutane dubu Sha ɗaya da dari hudu da sittin da bakwai 11,467 suka halarta.[2]
Bambance-banbancen filin wasan sun haɗa da matakin ƙwallon ƙafa na duniya na FIFA, nuni da LED da hasken wutar lantrki, rashin ambaliyar ruwa, allon ƙwallon ƙafa, Gidan Talabijan na kusa (CCTV) don sa ido kan tsaro, da kuma cibiyar watsa labarai ta zamani. Hakanan yana da wurin ninkaya mai girman mita ga 10 na Olympic.[3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]10°19′12″N 9°50′6″E / 10.32000°N 9.83500°E
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Abubakar_Tafawa_Balewa_Stadium#cite_ref-1
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-12-04. Retrieved 2021-08-01.
- ↑ Hotels.ng. "Abubakar Tafewa Balewa Stadium". Hotels.ng. Retrieved 2020-12-19.vte
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-12-04. Retrieved 2021-08-01.