Wikki Tourists F.C.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikki Tourists F.C.
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Bauchi
Tarihi
Ƙirƙira 1992
wikkitouristsfc.com

Wikki Tourists Football Club ƙungiyar kwallon kafa ta Najeriya ce da ke a Bauchi, kuma a halin yanzu tana buga gasar firimiya ta Najeriya bayan ta ci gaba da zama a mataki na biyu, biyo bayan kakar shekarar 2014. Gwamnatin Jihar Bauchi ke ɗaukar nauyin kungiyar.

Nasarorin da aka samu[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kofin FA na Najeriya : 1
1998 - Mai nasara
2011 - Mai nasara
2015 - Mai nasara
1998-1999-2003-2004-2006-2007-2008-2011-2012-2015-2016-2017-2019--Nasara

Ayyukan a gasar CAF[gyara sashe | gyara masomin]

  • Gasar Cin Kofin CAF : Fitowa 1
1999 – Zagaye Na Biyu
  • CAF Confederation Cup : wasanni 2
2008 – Zagaye na Farko
2017 – Zagaye na Farko

Yan wasan na yanzu[gyara sashe | gyara masomin]

Ya zuwa Ranar 25 ga watan Disamba, 2021.

Note: Flags indicate national team as defined under FIFA eligibility rules. Players may hold more than one non-FIFA nationality.

No. Pos. Nation Player
1 GK Nijeriya Nijeriya Ospina Egbe
2 DF Nijeriya Nijeriya Olayinka Onaolapo
4 MF Nijeriya Nijeriya Joilton Djondong
6 DF Nijeriya Nijeriya Peter Ambrose
7 MF Nijeriya Nijeriya Mohammed Guda
8 DF Nijeriya Nijeriya Abdulkareem Habibu
9 DF Nijeriya Nijeriya Manu Garba
10 MF Nijeriya Nijeriya Sale Nasara
11 MF Template:Country data Niger Sofiane Habibou
12 FW Nijeriya Nijeriya Nazifi Yahaya
13 DF Nijeriya Nijeriya Andrew Abalaogu
14 GK Nijeriya Nijeriya Ajala Olushola
15 DF Nijeriya Nijeriya Mustapha Abdullahi
16 FW Nijeriya Nijeriya Jibrin Abubakar
17 DF Nijeriya Nijeriya Semiu Liadi
18 MF Nijeriya Nijeriya Clement Damilare segun
No. Pos. Nation Player
19 DF Nijeriya Nijeriya Freedom Omofoman
21 FW Nijeriya Nijeriya Emedo Precious
23 MF Nijeriya Nijeriya Ismaila Mayaki
24 MF Nijeriya Nijeriya Bright Ihionu
26 DF Nijeriya Nijeriya Hassan Musa
27 FW Nijeriya Nijeriya Emedo Wisdom Kelechi
28 MF Nijeriya Nijeriya Chinedu Udeagha
29 FW Nijeriya Nijeriya Joseph Osadiaye
30 GK Nijeriya Nijeriya Ibrahim Pius
31 MF Nijeriya Nijeriya Igwe Ebuka David
32 FW Nijeriya Nijeriya Kilani Paul
33 MF Nijeriya Nijeriya Promise Damala
34 GK Template:Country data CTA Alladoum Kolimba
35 DF Nijeriya Nijeriya Jimmy Ambrose
36 MF Nijeriya Nijeriya Murtala Ibrahim
37 DF Template:Country data Niger Adamu Shafiu
39 MF Nijeriya Nijeriya Taiwo Dele Kazeem

Ma'aikata[gyara sashe | gyara masomin]

Shugaba

Manajan kungiyar

Mai bada shawara

Babban Koci

Matemakin Koci

Mai horar da mai tsaron Raga

Mai horarwa na 1

Mai horarwa na 2

Mai yaɗa labaran kungiyar

Likitan kungiyar

Ko-odinata

Maji dadin ƙungiyar -(welfare)

Maji dadin ƙungiyar na 2

Mai tsara yan wasa

Tsoffin Manajoji[gyara sashe | gyara masomin]

, Musa Abdullahi

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]