Abukari Gariba
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Ghana da Tamale, 13 ga Yuni, 1939 | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | Kumasi, 23 ga Janairu, 2021 | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Abukari Gariba (an haife shi a ranar 13 ga watan Yulin shekara ta 1939 – ya mutu a ranar 23 ga watan Janairun shekara ta 2021) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana an haife shi a Yamale. Ya shiga gasar Olympics ta bazara a shekara ta 1968 da kuma shekara ta 1972 na Olympics na bazara . [1] Ya mutu yana da shekara 81 a Kumasi a ranar 23 ga watan Janairun shekara ta 2021.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abukari Gariba Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 20 October 2018.