Achu (miya)
Appearance
Achu | |
---|---|
Kayan haɗi | Cocoyam (en) , Manja, ruwa, kifi da spice (en) |
Tarihi | |
Asali | Kameru |
Miyar Achu abinci ce ta gargajiya a Kamaru, miyar rawaya. [1] Ana yin ta da kokoyam. [2] Kayan yaji, ruwa, man dabino, da "canwa ko Nikki" (limestone), da kifi da wasu sinadarai. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "AFDB Food Cuisine Achu Soup - AFDB Food Cuisine".
- ↑ "Cultural Food & Recipes: Cameroon: Achu". October 31, 2010.
- ↑ "Achu Soup | Traditional Soup From Northwest Region | TasteAtlas". www.tasteatlas.com.