Jump to content

Adam Ounas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adam Ounas
Rayuwa
Haihuwa Faransa, 11 Nuwamba, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Faransa
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Girondins de Bordeaux (en) Fassara2015-2017498
  France national under-20 association football team (en) Fassara2015-201511
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Aljeriya2017-93
  SSC Napoli (en) Fassara2017-253
  OGC Nice (en) Fassara2019-162
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Lamban wasa 22
Nauyi 65 kg
Tsayi 172 cm
Imani
Addini Musulunci
hoton Dan kwallo Adam ounas
Adam Ounas

Adam Ounas (An haife shi a shekara ta 1996 a ƙasar Faransa shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Aljeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Aljeriya daga shekara ta 2017.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.