Adam Smith (footballer)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adam Smith (footballer)
Rayuwa
Cikakken suna Adam James Smith
Haihuwa Landan, 29 ga Afirilu, 1991 (32 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Ingila
Karatu
Makaranta Leventhorpe (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-16 association football team (en) Fassara2006-200730
  England national under-17 association football team (en) Fassara2006-200830
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara2008-201410
Wycombe Wanderers F.C. (en) Fassara2009-200930
  England national under-19 association football team (en) Fassara2009-200910
Torquay United F.C. (en) Fassara2009-2010160
AFC Bournemouth (en) Fassara2010-2011381
  England national under-21 association football team (en) Fassara2011-2013110
Milton Keynes Dons F.C. (en) Fassara2011-2012172
  England national under-20 association football team (en) Fassara2011-201150
Leeds United F.C.2012-201230
Millwall F.C. (en) Fassara2012-2013251
Derby County F.C. (en) Fassara2013-201380
AFC Bournemouth (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Mai buga baya
Tsayi 174 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Adam Smith Adam James Smith (an haife shi a ranar 29 ga Afrilu 1991) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan baya na dama don ƙungiyar Premier League AFC Bournemouth. Ya kuma wakilci Ingila a matakin kasa da shekara 21.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]