Jump to content

Addini a Jihar Katsina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Addini a Jihar Katsina
religion of an area (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na adine a najeriya
Facet of (en) Fassara Jahar Katsina
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Katsina
masallaci kenan inda ake gudanar da addini a Katsina

Addini a Jihar Katsina ta Najeriya galibi Musulunci ne. Sharia tana nan daram a duk jihar. An yankewa wata Amina Lawal hukuncin kisa ta hanyar jefewa saboda samun ta da aikata zina a shekarar 2002, amma an sake ta a 2004. [1] Babu wata cocin Katolika da ke da kujera a cikin jihar. Amma akwai Cocin Anglican Diocese of Katsina; Mishan na cocin a yanzu shine Jonathan Bamaiyi.