Jump to content

Adeniyi Sulaimon Gbadegesin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Adeniyi Sulaimon Gbadegesin (an haife shi a 13 ga watan Fabrairun shekarar 1958), shi masanin kimiyya ne kuma Mataimakin Shugaban Jami'ar Fasaha ta Ladoke Akintola, LAUTECH a Ogbomosho daga shekarar 2011 zuwa 2018