Adeola Aboyade-Cole
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Cikakken suna | Adeola Aboyade-Cole | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | 20 ga Maris, 1950 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | 17 ga Maris, 1989 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
hurdler (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||


Adeola Aboyade-Cole (an haifeshi ranar 20 ga watan Maris, 1950 - ya rasu ranar 17 ga watan Maris, 1989). Ɗan Najeriya ne kuma ɗan wasan hurdler ne. Ya shiga gasar tseren mita 110 na maza a wasannin bazara na 1972 . [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Adeola Aboyade-Cole". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 September 2017.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Adeola Aboyade-Cole at the Commonwealth Games Federation