Jump to content

Adeoye Adetunji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adeoye Adetunji
Rayuwa
Haihuwa 28 Nuwamba, 1957 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Tsayi 174 cm

Adeoye Adetunji (an haife shi ranar 28 ga watan Nuwamba, 1957) ɗan damben Najeriya ne. Ya yi gasa a wasannin Olympics na bazara na 1980.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]