Adeyemi Abayomi
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 22 ga Afirilu, 1941 |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Mutuwa | 2021 |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | boxer (en) |
Mahalarcin
| |
| Tsayi | 170 cm |
Adeyemi Abayomi Isaac (an haife shi a ranar 22 ga watan Afrilun shekarar 1941 - ya mutu a shekarar 2021) Mai dambe ne ɗan Najeriya. Ya yi gasa a cikin rukuni na maza a gasar Olympics ta shekarar 1972 . [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Adeyemi Abayomi Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 29 November 2017.