Adon Gomis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adon Gomis
Rayuwa
Haihuwa Évreux (en) Fassara, 19 ga Yuli, 1992 (31 shekaru)
ƙasa Faransa
Guinea-Bissau
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Stade Lavallois (en) Fassara2019-2020
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Tsayi 185 cm
danwasan kwallo kasar farransa

Adon Gomis (an haife shi a shekara ta 1992) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Dunkerque ta Faransa da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Guinea-Bissau. An haife shi a Faransa, yana buga wa tawagar kasar Guinea-Bissau wasa.

Aikin kulob/Kungiya[gyara sashe | gyara masomin]

Gomis ya fara taka leda tare da Dunkerque a gasar Ligue 2 da suka doke Toulouse FC da ci 1-0 a ranar 22 ga Agusta 2020.[1]

Ayyukan kasa[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Faransa, Gomis dan asalin Senegal ne da kuma Bissau-Guinean.[2][3] Ya yi wasa a Guinea-Bissau a wasan sada zumunci da suka doke Equatorial Guinea da ci 3-0 a ranar 23 ga watan Maris 2022.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Toulouse vs. Dunkerque - 22 August 2020 - Soccerway" . uk.soccerway.com
  2. Jogos amistosos: MAMADI CAMARÁ É NOVIDADE, PELÉ E JONAS MENDES FORA DA CONVOCATÓRIA DE MISTER CANDÉ"
  3. France-Ligue 2: 41 Sénégalais en lice pour cette édition!-Gaindés Football". 21 August 2020.
  4. BACIRO CANDÉ APOSTA EM OITO ESTREIAS NO ONZE DOS DJURTUS CONTRA GUINÉ-EQUATORIAL". 23 March 2022.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]