Aero Contractors
Appearance
| AJ - NIG | |
|
| |
|
| |
| Bayanai | |
| Suna a hukumance |
Aero Contractors |
| Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
| Ƙasa | Najeriya |
| Aiki | |
| Harshen amfani | Turanci |
| Kayayyaki | |
| Mulki | |
| Hedkwata | Filin jirgin saman Lagos |
| Mamallaki |
Schreiner Airways (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1959 |
| flyaero.com | |

Aero Contractors kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a biranen Lagos, na Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar 1959. Yana da jiragen sama bakwai, daga kamfanonin Boeing da Bombardier.
