Filin jirgin saman Lagos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Filin jirgin saman Lagos
Lagos Airport Iwelumo-5.jpg
international airport, filin jirgin sama, commercial traffic aerodrome
named afterMurtala Mohammed Gyara
ƙasaNajeriya Gyara
located in the administrative territorial entityIkeja Gyara
coordinate location6°34′38″N 3°19′16″E Gyara
date of official opening15 ga Maris, 1979 Gyara
usecommercial aviation Gyara
place served by transport hubIkeja, Lagos Gyara
official websitehttp://www.mma2lagos.com Gyara
runway18R/36L Gyara
IATA airport codeLOS Gyara
ICAO airport codeDNMM Gyara

Filin jirgin sama ta Murtala Mohammed itace babban filin jirgin dake jihar Lagos baki daya kuma tana daga cikin Shahararrun filayen jiragen sama a Nijeriya, filin jirgin yana gabatar da ayyukan sufuri a ciki da wajen Nijeriya kuma kamfanonin jirage sama daban daban ne ke gudanar da aiki a cikinsa. A kwai cikakken tsaro da tsarin gudanarwa a filin jirgin.