Arik Air

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Group half.svgArik Air
W3 - ARA
Arik Air Boeing 737-800 5N-MJN in LHR.jpg
Bayanai
Suna a hukumance
Arik Air
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Najeriya
Ƙaramar kamfani na
Harshen amfani Turanci
Used by
Mulki
Hedkwata Filin jirgin saman Lagos
Mamallaki Arik Air
Tarihi
Ƙirƙira 2006
arikair.com

Arik Air kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a biranen Lagos da Abuja, na Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar 2002. Yana da jiragen sama sha shida, daga kamfanonin Boeing da Bombardier.