Air India

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Air India
AI - AIC
Data
Type airline (en) Fassara
Country Indiya
Activity
Employees 20,956 (2017)
Business division
Used by
Governance
Headquarters New Delhi da Mumbai
Owner Air India Limited (en) Fassara
Owner of
History
Creation Oktoba 15, 1932
ga Yuli, 29, 1946
Founder
Founded in Mumbai

airindia.in


Facebook icon 192.pngTwitter Logo.pngInstagram logo 2016.svg

Air India kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Delhi, a ƙasar Indiya. An kafa kamfanin a shekarar 1932 (tsohon suna, daga shekarar 1932 zuwa shekarar 1946, Tata Airlines ne). Yana da jiragen sama ɗari ɗaya da ashirin da bakwai, daga kamfanonin Airbus da Boeing.