Jump to content

Agnes Giberne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Agnes Giberne
Rayuwa
Haihuwa Belgaum (en) Fassara, 19 Nuwamba, 1845
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa Eastbourne (en) Fassara, 20 ga Augusta, 1939
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Ilimin Taurari, Marubiyar yara, Marubuci, science writer (en) Fassara da marubuci
Sunan mahaifi A.G.
Littafi akan agnes giberne

Agnes Giberne (19 Nuwamba 1845-20 Agusta 1939), ƙwararre marubuci ne kuma marubucin kimiya na Burtaniya. [1] Labarinta ya kasance irin na almara na bishara na Victoria tare da jigogi na ɗabi'a ko na addini don yara.Ta kuma rubuta litattafai kan kimiyya ga matasa,ɗimbin litattafan tarihi,da kuma tarihin rayuwa mai daraja.

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Cousin-1910-433