Ahmad (sarkin Kanem Bornu)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmad (sarkin Kanem Bornu)
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1808
Sana'a

Ahmad Alimi shine shugaban masarautar (Bornu) a karshen karni na sha takwas da farkon karni na sha tara. A ƙarshen mulkinsa, mutanen (Fulani) da ke cikin Daularsa sun amsa kiran tawaye wanda (Usman Dan Fodio) yake jagoranta a yammaci. Alimi ya zabura tunda ai Bornu ta kasance daular Musulunci ce. Ya fara magana ne da (Muhammed Bello) da (Usman) ta hanyar wasika, daga karshe ya bar wa dansa rikon kwarya a shekara ta 1808. A lokacin ya kasance mai rauni ne kuma makaho. Ya mutu bayan 'yan watanni kadan da aukuwan haka.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]