Ahmad Hasan al-Zayyat
Appearance
Ahmad Hasan al-Zayyat | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Q12235398 , 2 ga Afirilu, 1885 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | 12 ga Yuni, 1968 |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Al-Azhar |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida, marubuci da Malami |
Muhimman ayyuka | Waḥyu alrrisālh (en) |
Mamba | Arab Academy of Damascus (en) |
Ahmad Hasan al-Zayyat ( Larabci: أحمد حسن الزيات ), ya kasan ce marubuci ne masanin kuma dan siyasa da masanin siyasar Masar wanda ya kafa mujallar adabi ta Masar mai suna al-Risala, aka bayyana a matsayin "mafi mahimmancin ilimi kowane mako a cikin 1930s Misira da kasashen Larabawa." An haife shi a ƙauyen Kafr Demira, Talkha a cikin dangin gidan talakawa na lokacin, al-Zayyat ya yi karatu a jami'ar Al-Azhar kafin ya fara karatun shari'a a biranen Alkahira da Paris. Ya koyar da adabin Larabci a Jami’ar Amurka da ke Alkahira, sannan ya yi shekara uku a Bagadaza, kafin ya kafa al-Risala a 1933. Ya shirya ar-Risala, wata mujallar adabi da aka buga a Alkahira.
Ya yi kakkausar suka ga Naziyanci da ra'ayoyin nuna wariyar launin fata.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.