Jump to content

Ahmad Shawqi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmad Shawqi
Rayuwa
HaihuwaKairo, 1868
ƙasaMisra
MutuwaKairo, 23 Oktoba 1932
Karatu
MakarantaUniversité de Montpellier (mul) Fassara
Université de Paris (mul) Fassara
HarsunaLarabci
Sana'a
Sana'amarubucin wasannin kwaykwayo, maiwaƙe, linguist (en) Fassara, mai aikin fassara, marubuci, tafinta da ɗan siyasa
Muhimman ayyukaAl-Shawqiyt (en) Fassara
Aswāq al-dhahab (en) Fassara
MambaKwalejin Larabawa ta Dimashƙu
Ahmed Shawqi tare da Mohammed Abdel Wahab
Ahmad Shawqi
rubutun Ahmad Shawqi

Ahmed Shawqi (ya rayu daga 1868 zuwa 1932) (larabci: أحمد شوقي, lafazi|ˈʔæħmæd ˈʃæwʔi), kuma ana rubuta sunansa a haka Ahmed Chawki, ana yi masa laƙabi da Yariman Mawaƙa, Amīr al-Shu‘arā’ (The Prince of Poets, larabci|أمير الشعراء),[1] ya kasance ɗaya daga cikin manyan marubuta mawaƙan larabci,[2] ɗan asalin ƙasar Misra ne, mawaƙi kuma ɗan wasan dirama wanda ya faro tafiyar sabon Egyptian literary na zamani, da akafi saninsa da kawo nau'in hikayar waƙe zuwa cikin al'adun rubutu na larabci.

Giza Ahmed Shawqy Memorial
  1. Esat Ayyıldız, “Ahmet Şevki’nin Mısır İstiklalinin Müdafaası İçin Sömürge Yöneticisine Hitaben Nazmettiği Lâmiyye’sinin Tahlili”[permanent dead link], Arap Edebiyatında Vatan ve Bağımsızlık Mücadelesi, ed. Ahmet Hamdi Can – İhsan Doğru (Ankara: Nobel Bilimsel Eserler, 2021), 1-26.
  2. Egypt. "Poet Laurate". Tripadvisor.com. Retrieved 2012-12-20.