Ahmed Adghirni
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Ait Baamrane (en) |
| ƙasa | Maroko |
| Mutuwa |
Tiznit (en) |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Cutar Parkinson) |
| Karatu | |
| Harsuna |
Tashelhit (en) Larabci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa da lauya |


Ahmed Adghirni (An haifeshi a 5 ga watan Mayun shekara ta 1947 -kuma ya mutu 19 ga watan Oktoban shekara ta 2020) ɗan siyasan Maroko ne, lauya, marubuci, kuma mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam. Shi dan ƙabilar Abzinawa ne. An haifi Adghirni a Aït Ali a garin Sous, Morocco.
Ya kasance ɗan gwagwarmayar siyasa ga Abzinawan Morocco. Ya kasance mai matukar aiki a Majalisar Amazigh ta Duniya, yana shiga cikin "pre-congress" a Saint-Rome-de-Dolan a 1995 da kuma taron farko a Las Palmas a 1997.
Adghirni ya mutu a ranar 19 ga oktoba 2020 a Tiznit, Morocco yana da shekaru 73.