Ahmed Diaa Eddine
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Misra, 29 ga Faburairu, 1912 |
| ƙasa | Misra |
| Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) |
| Mutuwa | 23 ga Maris, 1976 |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
| Ƴan uwa | |
| Yara |
view
|
| Karatu | |
| Harsuna |
Egyptian Arabic (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
darakta, painter (en) |
| IMDb | nm0224445 |

Ahmed Diaa Eddine (1912-1976) ya kasance darektan fina-finai na ƙasar Masar. Ya jagoranci/bada umarnin fina-finai sama da 30 kuma ya yi karatu a Cibiyar Leonardo da Vinci a Alkahira.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ames, Roy (2008). Dictionary of African filmmakers. Indiana University Press. p. 58. ISBN 978-0-253-35116-6.