Jump to content

Ajiya Abdulrahman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ajiya Abdulrahman
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ajiya Abdulrahman ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu ya zama ɗan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazaɓar Abaji/ Gwagwalada/Kwali/Kuje (Abuja ta Kudu) a FCT Abuja a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]

  1. "APC's Abdulrahman Ajiya wins Abuja South Fed. Const. seat" (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  2. "APC wins Abuja South Federal Constituency seat". 21st CENTURY CHRONICLE (in Turanci). 2023-02-28. Retrieved 2025-01-03.
  3. "Abuja South rep gives grants to 203 market women – Daily Trust". dailytrust.com. 6 November 2023. Retrieved 2025-01-03.