Jump to content

Akala (rapper)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akala (rapper)
Rayuwa
HaihuwaLandan, Disamba 1983 (42 shekaru)
ƙasaBirtaniya
Karatu
MakarantaAcland Burghley School (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa, rapper (en) Fassara, ɗan jarida, mai rubuta kiɗa, Author da mawaƙi
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Wimbledon F.C. (en) Fassara-
 
Sunan mahaifiAkala
Artistic movementUK rap (en) Fassara
grime (en) Fassara
Kayan kidamurya
akalamusic.com

Kingslee James McLean Daley (an haife shi a 1 Disamban shekarar 1983), anfi sanin sa da suna Akala, ɗan asalin Britaniya ne, mawaƙi, rapper, ɗan'jarida, mawallafi, mai rajin hakkin ɗan'adam, poet sannan kuma neman cigaban siyasa.

Akala (rapper)
Akala (rapper)
Akala (rapper)

Shi ɗan asalin garin Kentish Town, a arewacin London. A 2006, an zaɓe shi the Best Hip Hop Act a MOBO Awards.[1]

  1. Chris True. "Akala". AllMusic.