Akesan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akesan

Akesan a labarin kafa Iperu, a gargajiyance,wani tsohon gari ne a jihar Ogun, Kudu maso Yammacin Najeriya.[1] Tarihin baka ya nuna cewa Akesan diyar wani Alaafin ce tare da mijinta Ajagbe sun yi hijira daga Ile Ife inda daga karshe suka sauka a Iperu a wajen ƙarni na 13 ko 14.[2][3]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Toyin Falola; Ann Genova (2005). Orisa: Yoruba gods and spiritual identity in Africa and the diaspora. Africa World Press. ISBN 978-1-59221-373-3.
  2. K. Noel Amherd (25 March 2010). Reciting Ifá: difference, heterogeneity, and identity. Africa World Press. ISBN 978-1-59221-639-0.
  3. Nwanna Nzewunwa (1983). The Masquerade in Nigerian History and Culture: Being Proceedings of a Workship [sic] Sponsored by the School of Humanities, University of Port Harcourt, Port Harcourt, Nigeria, September 7-14, 1980. University of Port Harcourt Press.