Akinola Alada
Akinola Alada farfesa ne aa najeriya a bangarenilimin halittar mutum daga jami'ar Ibadan, kuma tsohun Shugaban harkokin dalibai na cibiyar[1]
Ilimi da rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Akinola Alada an haifeshi a kasar Najeria, ya kammala digiri na farrlo a bangaren ilimin jikin mutum da kuma ilimin halittar mutum daga jami'ar kairo a shekarar 1985[2] ya kammaladigiri na biyu a shekarar 1985 kuma ya samu karin girma zuwa matakin farfesa a ilimin halittar mutum Endocrinology da metabolism a cikin 2005 a Jami'ar Ibadan[3][4]
Aikin ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Shine sugaban sashen ilimin halittar dan adam daga 2001 zuwa 2003 kuma an sake nada shi a 2010 zuwa 2012. A halin yanzu shi ne sashin kula da harkokin dalibai na jami'ar Ibadan, kuma mamba a kungiyar physiological Association of Nigeria kuma Babban Editan Jaridar Nigerian Journal of Physological Sciences. [5] A 2023, an tantance shi a matsayin mataimakin shugaban jami'ar Ilorin.[6][7][8][1]
wallafe-wallafen da aka zaɓa
[gyara sashe | gyara masomin]- Tasirin halittu na Myristica fragrans (nutmeg) cire [9]
- Tasirin Hematological [10]
- Tasirin tsantsar leaf mai ruwa na tridax procumben s akan hawan jini e da bugun zuciya a cikin beraye [11]
- Abubuwan kariya na zuciya na curcumin-nisin tushen poly lactic acid nanoparticle akan ciwon zuciya na zuciya a cikin aladun Guinea [12]
- Ingancin nau'ikan nau'ikan baki daban-daban suna kurkura kan kwayoyin cuta na baka l lodin manya masu lafiya [13]
- Nazarin kwatankwacin aikin ɗalibai a preclinica l Physiology wanda aka tantance ta zaɓin zaɓi da gajerun tambayoyin muƙala. [14]
- Nazarin kan abubuwan hana kumburin kumburin Entada abyssinica [15]
- Tashoshi na Potassiu m da prostacyclin suna ba da gudummawa ga ayyukan vasorelaxant na Tridax procumben s ɗanyen leaf mai tsantsa a cikin manyan jijiyoyin jijiyoyi na bera HM Salahdeen [16][17]
Kyaututtuka da karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]Akinola Alada ɗan'uwa ne na al'ummar Physiological Society of Nigeria, ɗan'uwan Najeriya al'umma na hadin gwiwa kwararru, American Physiological Society, physiological Society London, kuma yammacin Afirka Society of Pharmacology .[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Dean Students' Affairs Division | UNIVERSITY OF IBADAN". ui.edu.ng. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ 2.0 2.1 "Professor Abdul Rasak Akinola Alada". ENetSuD (in Turanci). Retrieved 2023-12-02.
- ↑ "Akin Alada". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ "Editorial Team | Open Journal of Medical Research (ISSN: 2734-2093)". www.openjournalsnigeria.org.ng. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ "Author Guidelines | Nigerian Journal of Physiological Sciences". www.ajol.info. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ Voice, Muslim (2022-09-08). "UNILORIN Names Prof. Wahab Egbewole as New VC | The Muslim Voice, Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2023-12-01.
- ↑ "Prof. Egbewole, 12 Others Shortlisted for Unilorin VC - THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2023-12-01.
- ↑ "Professor Abdul Rasak Akinola Alada". ENetSuD (in Turanci). Retrieved 2023-12-01.
- ↑ A Olajide, Olumayokun; F Ajayi, Franklin; I Ekhelar, Ambrose; Awe, Olubusayo; Modupe, Makinde; Akinola, Alada (1999). "Biological effects of Myristica fragrans (nutmeg) extract" (PDF). Phytotherapy Research: An International Journal Devoted to Pharmacological and Toxicological Evaluation of Natural Product Derivatives. 13 (4): 344–345.[permanent dead link]
- ↑ ARA, Alada (2000). "The Haematological Effect of Telfaria Occidental Diet Preparation". African journal of biomedical Research. 3 (3): 185–186.
- ↑ "Effect of aqueous leaf extract of Tridax procumbens on blood pressure and heart rate in rats". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ "Cardioprotective effects of curcumin-nisin based poly lactic acid nanoparticle on myocardial infarction in guinea pigs". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ "Efficacy of different brands of mouth rinses on oral bacterial load count in healthy adults". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ "A comparative study of students' performance in preclinical physiology assessed by multiple choice and short essay questions.". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ "Studies on the anti-inflammatory properties of Entada abyssinica". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ "Potassium channels and prostacyclin contribute to vasorelaxant activities of Tridax procumbens crude aqueous leaf extract in rat superior mesenteric arteries". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
- ↑ Rodriguez, Manuel Alvarez; McGowan, Michael Robert; Nagy, Szabolcs; Rodriguez-Martinez, Heriberto (2022-04-05). The Advances in Semen Evaluation (in Turanci). Frontiers Media SA. ISBN 978-2-88974-845-7.