Akure Forest Reserve
Appearance
| Yankin kariya | ||||
| Bayanai | ||||
| IUCN protected areas category (en) |
IUCN category V: Protected Landscape/Seascape (en) | |||
| Ƙasa | Najeriya | |||
| Significant place (en) | Akure, | |||
| Taxon especially protected in area (en) |
Angulu, Aku, Collared mangabey da Manis tricuspis (mul) | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Ondo | |||
Dajin Akure yanki ne mai kariya a kudu maso yammacin Najeriya, wanda ya shafi 66 square kilometres (25 sq mi).
A cikin shekarun baya-bayan nan, an yi asarar dazuzzuka mai yawa a wannan yanki, wanda ke da tasiri sosai ga muhalli. Dajin Akure wani yanki ne da aka kebe domin karewa ko sarrafa shi kuma yana a Ile Oluji/Okeigbo, Jihar Ondo, Najeriya, da Latitude 7° 17′ 39″ N da Longitude na 5° 2′ 3″ E.
