Aladi Ayegba
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 25 ga Yuni, 1986 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Aladi Ayegba (an haifeta ranar 5 ga watan Yuni, 1986) ’yar wasan kwallon kafa ta mata ta duniya ce, da ke wasa a matsayin mai tsaron raga. Ta kasance mamba a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya. Har wayau tana daga cikin yan wasa a gasar cin kofin duniya ta mata ta 2007 FIFA . A matakin kulob kuma tana bugawa kungiyar Palloveikot ta Finland wasa.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "List of Players" (PDF). FIFA Women's World Cup China 2007. FIFA. 2007. Archived from the original (PDF) on 2016-03-03. Retrieved 2007-09-28.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Aladi Ayegba – FIFA competition record