Jump to content

Alan A'Court

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alan A'Court
Rayuwa
Cikakken suna Alan A'Court
Haihuwa Rainhill (en) Fassara, 30 Satumba 1934
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Mutuwa Nantwich (en) Fassara, 14 Disamba 2009
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Sankara)
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Liverpool F.C.1952-196435561
  England national association football team (en) Fassara1957-195851
Tranmere Rovers F.C. (en) Fassara1964-19665011
Norwich City F.C. (en) Fassara1966-196700
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara

Alan A’Court (an haife shi a shekara ta 1934 - ya mutu a shekara ta 2009) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Liverpool ta sayi Alan A'Court ne daga Prescot Pes Miti del Calcio. a shekara ta1956 zuwa shekara1962, 2nd Division International. Alan A'Court wanda ya fi buga wasawa Liverpool. Ya buga wa Ingila wasanni biyar kuma ya wakilci kasar a gasar cin kofin duniya ta FIFA a shekare1958. An haife shi ne a ranan 30 ga watan Satumba 1934, a Rainhill, United Kingdom. Ya mutu raban14 ga watan Disamba 2009, a Nantwich, United Kingdom.