Alan Ruck
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Cleveland, 1 ga Yuli, 1956 (69 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Mireille Enos (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Illinois Urbana–Champaign (en) Parma Senior High School (en) University of Illinois College of Fine and Applied Arts (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, stage actor (en) |
| IMDb | nm0001688 |
Alan Douglas Ruck (haihuwa: 1 ga Yuli 1956) dan wasan kwaikwayo ne na Amurka.
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ruck a Cleveland dake jahar Ohio, mahaifiyarshi malamar makaranta ce, mahaifinshi kuma yayi aiki a kamfanin magunguna.[1] Ya halarci makarantar sakandare ta Parma a Parma, Ohio, kuma ya sauke karatu daga Jami'ar Illinois tare da BFA. a cikin wasan kwaikwayo a shekarar 1979.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.