Albert Odulele
Albert Odulele | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 5 ga Janairu, 1964 (60 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Albert Odulele, (an haife shi 5 ga watan Janairun 1964) fasto ne, marubuci kuma mai wa'azin bishara. Odulele haifaffen Landan ne ga iyaye yan Najeriya Abel Oyebajo da Patience Aotola. Odulele ya kwashe shekaru yana Najeriya sannan ya yi kaura zuwa Ingila a 1986.
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Odulele ya kammala karatu a Jami'ar Jihar Ogun (yanzu Olabisi Onabanjo University) a Najeriya da Digirin farko na Kimiyya a likitanci.Bayan komawarsa zuwa Burtaniya, Odulele ya kafa cocin Landan mai wa'azin bishara, Glory House wanda aka fara kafa shi a matsayin cocin Glory Bible a shekarar 1993 daga tsohon gidan jana'iza a Leyton, East London.
Odulele ya auri Mary Abosede, mahaifiyar 'ya'yansu biyu; Christopher Olufemi da Tiana Morojureoluwa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]http://gloryhouse.org.uk/2014/dr-albert-odulele-to-minister-to-east-africa/