Jump to content

Alessandro Buongiorno

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alessandro Buongiorno
Rayuwa
Haihuwa Torino, 6 ga Yuni, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Torino FC (en) Fassara-
F.C. Trapani 1905 (en) Fassara-
  Italy national under-20 football team (en) Fassara-
Serie B (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.94 m
Mamba Carpi FC 1909 (en) Fassara
hoton alessa dro a was an torino

Alessandro Buongiorno ( an haifeshi ranar 6 ga watan Yuni 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya[1] wanda ke taka leda a matsayin matsakaici watan dan wasan tsakiya kenan don kungiyar kwallon kafar Torino[2] wanda ke a Serie A[3] na Italiya da kuma tawagar ƙasar Italiya.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.