Alessandro Costacurta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alessandro Costacurta
Rayuwa
Haihuwa Jerago con Orago (en) Fassara, 24 ga Afirilu, 1966 (58 shekaru)
ƙasa Italiya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Martina Colombari (en) Fassara  (2004 -
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
centre-back (en) Fassara
Nauyi 75 kg
Tsayi 182 cm
IMDb nm1967574

Alessandro Costacurta (an haife shi 24 Afrilu 1966) kwararre ne na kwallon kafa ta Italiya, manaja kuma tsohon dan wasa kwararren wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya. A tsawon aikinsa na kulob din, Costacurta ya shafe fiye da shekaru ashirin tare da AC Milan tsakanin 1986 da 2007, da kuma dan gajeren lokaci na tsawon lokacin aro a Monza. An san shi sosai saboda rawar da ya taka tare da Franco Baresi, Paolo Maldini, da Mauro Tassotti,wanda ya zama daya daga cikin manyan masu tsaron gida a Seria A da kwallon kafa na Turai a karshen shekarar alif dubu daya da dari tar da tamanin 1980 da alif dubu daya da dari tara da casain 1990, karkashin nasarar manajoji Arrigo Sacchi da Fabio Capello.Ya fi yin aiki a matsayin mai tsaron baya na tsakiya, kuma ya kasance babban jigo a matsayin, yana samun yabo na kasa da kasa, ya lashe kofunan Seria A guda 7.


Rayuwar Qungiyarsa[gyara sashe | gyara masomin]

Farkon zamansa kungiyar kwallo kafa ta AC Milan da lamunin zaman aro a kungiyar kwallan fa ta Monza. Alessandro Costacurta an san shi da kauna ga magoya bayansa da Billy, saboda siraran jikinsa a lokacin kuruciyarsa, da kuma sanannen kwarewarsa a kwallon kwando kamar yadda kungiyar kwallon kwando ta Milan, Olimpia Milano ana kiranta da Billy a karshen shekarai 1970, babban shirt din lungiyar. Asalin samfurin matashin AC Milan ne, a lokacin aikinsa na kwararru Costacurta zai ci gaba da taka leda a babban kulob sama da shekaru 20, bayan dan gajeren lokaci na aro a Monza a cikin Serie C1 a lokacin 1986-87 kakar. Costacurta ya riga 1986-87 kakar. Costacurta ya riga ya kasance matashi a cikin manyan 'yan wasan a lokacin kakar 1985–86, amma ya kasa yin bayyanar ko daya. Kafin a tura shi Monza a matsayin Dan wasan aro, Costacurta zai fara buga wasa na farko a Milan a gasar Coppa Italia a lokacin kakar 1986-87, amma ba zai fara buga gasar Serie A da Milan ba har sai shekara mai zuwa,