Alfred Gomis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Alfred Gomis
Alfred Gomis.jpg
Rayuwa
Haihuwa Ziguinchor (en) Fassara, Satumba 5, 1993 (26 shekaru)
ƙasa Italiya
Senegal
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Nauyi 86.5 kg
Tsayi 196 cm

Alfred Gomis (an haife shi a shekara ta 1993 a garin Ziguinchor, a ƙasar Senegal) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Senegal daga shekara ta 2017.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.