Alhaji Habu Adamu Jajere
Appearance
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Alhaji Habu Adamu Jajere | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1954 (69/70 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | University of East London (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | business executive (en) |
Alhaji Habu Adamu Jajere (An haifi shi Habu a shekarar 1954). shi ne tsohon shugaban kungiyar masu sayar da man fetur mai zaman kanta ta Najeriya (IPMAN). Ya kuma jagoranci ƙungiyar har tsawon shekaru huɗu. Habu Jajere ya kasance zakaran da aka karrama da kyautar Kwame Nkurumah African Leadership Award a Ghana.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Shi ne Ciyaman / Shugaba na Hajaaj Nigeria Ltd.[ana buƙatar hujja]
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Habu Jajare a shekara ta (1954) kuma yana da aure da ‘ya’ya shida.[ana buƙatar hujja]