Alidu Seidu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alidu Seidu
Rayuwa
Haihuwa Accra, 4 ga Yuni, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.73 m

Alidu Seidu (an haife shi ranar 4 ga watan Yuni na shekarar 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob ɗin Ligue 1 Clermont.

Aikin club[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 1 ga watan yuni na shekarar 2019, Alidu Seidu ya shiga Clermont Foot daga Kwalejin JMG. Ya fara buga wasansa na farko tare da Clermont a wasan da suka tashi 1–1 Ligue 2 da Toulouse FC a ranar 19 ga watan Satumba 2020.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]