Jump to content

Aliou Mahamidou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aliou Mahamidou
firaministan Jamhuriyar Nijar

2 ga Maris, 1990 - 27 Oktoba 1991 - Amadou Cheiffou
Rayuwa
HaihuwaTahoua, 7 ga Yuni, 1947
ƙasaNijar
MutuwaNiamey, 13 ga Janairu, 1996
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa da minista
Imani
Jam'iyar siyasaNational Movement for the Development of Society (en) Fassara

Aliou Mahamidou (1947 1996) ɗan kasuwar Nijar ne kuma ɗan siyasa wanda ya zama Firimiyan Nijar daga 2 Maris 1990 zuwa 1 ga watan Nuwamban 1991.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Political offices
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}