Jerin Firaminista a Nijar
Appearance
Jerin Firaminista a Nijar | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia | |
Bayanai | |
Ƙasa | Nijar |
Wannan shine jeri na Firaministoci a Jamhuriyar Nijar tun daga kirkirar ofishin a shekarar ta 1983 zuwa yanzu.
Adadin mutane goma sha hudu ne suka rike ofishin firaminista a kasar Nijar (daya kuma ya rike mukaddashin firaminista). Sabiu ounwalla tv niger zinder 2000
Firaminista maici na yanzu shine Ali Lamine Zeine, tun daga 8 ga Ogusta 2023.
Mabudai
[gyara sashe | gyara masomin]- Jam'iyyun siyasa
- CDS–Rahama (Faransanci: Convention démocratique et sociale)
- MNSD–Nassara (Faransanci: Mouvement national pour la société du développement)
- PNDS–Tarayya (Faransanci: Parti nigérien pour la démocratie et le socialisme)
- RDP–Jama'a (Faransanci: Rassemblement pour la démocratie et le progrès)
- Sauran bangarori
- Indifenda (dan takara mai zaman kanshi)
Jeri
[gyara sashe | gyara masomin]Lamba | Suna | Farawa | Gamawa | Jam'iyya |
1 | Hamani Diori | 18 Disamba, 1958 | 10 Janairu, 1960 | RDA |
2 | Mamane Oumarou | 24 Janairu, 1983 | 14 Nuwamb, 1983 | sans |
3 | Hamid Algabid | 14 Nuwamba, 1983 | 15 Yuli, 1988 | sans |
4 | Mamane Oumarou | 15 Yuli, 1988 | 20 Disamba, 1989 | MNSD |
5 | Aliou Mahamidou | 2 Maris1990 | 27 Oktoba, 1991 | MNSD |
6 | Amadou Cheiffou | 27 Oktoba, 1991 | 17 Afrilu, 1993 | sans |
7 | Mahamadou Issoufou | 17 Afirilu, 1993 | 28 Satumba, 1994 | PNDS-Tarayya |
8 | Souley Abdoulaye | 28 Satumba, 1994 | 8 Fabrairu, 1995 | CDS-Rahama |
9 | Amadou Cissé | 8 Fabrairu, 1995 | 21 Fabrairu, 1995 | sans |
10 | Hama Amadou | 21 Fabrairu, 1995 | 27 Janairu, 1996 | MNSD-Nassara |
11 | Boukary Adji | 30 Janairu, 1996 | 21 Disamba, 1996 | sans |
12 | Amadou Cissé | 21 Disamba, 1996 | 27 Nuwamba, 1997 | sans |
13 | Ibrahim Hassane Mayaki | 27 Nuwamba, 1997 | 31 Disamba, 1999 | UNIRD |
14 | Hama Amadou | 31 Disamba, 1999 | 7 Yuni,2007 | MNSD-Nassara |
15 | Seyni Oumarou | 7 Yuni, 2007 | 23 Satumba, 2009 | MNSD-Nassara |
16 | Albadé Abouba | 23 Satumba 2009 | 2 Oktoba 2009 | MNSD-Nassara |
17 | Ali Badjo Gamatié | 2 Oktoba 2009 | 18 Fabrairu 2010 | MNSD-Nassara |
18 | Mahamadou Danda | 23 Fabrairu, 2010 | 7 Afirilu, 2011 | indifenda |
19 | Brigi Rafini | 7 Afirilu, 2011 | 3 Satumba, 2014 | PNDS-Tarayya |
20 | Albadé Abouba | 3 Satumba, 2014 | 29 Satumba, 2014 | indifenda |
21 | Brigi Rafini | 29 Satumba, 2014 | 7 Afirilu, 2019 | indifenda |
22 | Albadé Abouba | 7 Afirilu, 2019 | 29 Oktoba, 2019 | indifenda |
23 | Mahamadou Danda | 29 Oktoba, 2019 | 1 Satumba, 2019 | indifenda |
24 | Albadé Abouba | 1 Satumba, 2019 | 11 satumba, 2019 | inifenda |
25 | Brigi Rafini | 11 Satumba, 2019 | 2 Satumba 2021 | indifenda |
26 | Ouhoumoudou Mahamadou | 3 Satumba, 2021 | 8 Ogusta, 2023 | indifenda |
27 | Ali Lamine Zeine | 8 Ogusta, 2023 | indifenda |