Hamani Diori

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hamani Diori a shekara ta 1968.

Hamani Diori ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta 1916 a Soudouré, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 1989 a Rabat, Maroko. Hamani Diori shugaban kasar Nijar ne daga Nuwamba 1960 zuwa Afrilu 1974 (bayan Charles de Gaulle, shugaban Faransa - kafin Seyni Kountché).