Soudouré
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Birni | Niamey | |||
| Arrondissement (en) | Commune I | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 2,300 (2012) | |||
Soudouré ƙauye ne dake yammacin Nijar. Yana kusa da kogin Neja arewa maso yammacin babban birnin ƙasar Yamai. Yana cikin gundumar babban birnin Yamai.[1]
An san Soudouré a matsayin mahaifar Hamani Diori, wanda ya zama shugaban ƙasar Nijar na farko mai cin gashin kansa daga 1960 zuwa 1974.[2]
Bayanan ƙafa
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ REPUBLIQUE DU NIGER
- ↑ "Hamani Diori – MSN Encarta". Archived from the original on 2024-05-24. Retrieved 2009-11-01.
