Mahamadou Issoufou
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
7 ga Afirilu, 2011 - 2 ga Afirilu, 2021 ← Salou Djibo - Mohamed Bazoum →
17 ga Afirilu, 1993 - 28 Satumba 1994 ← Amadou Cheiffou - Souley Abdoulaye (en) ![]()
1993 - 2009 District: Yankin Tahoua | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa |
Dandadji (en) ![]() | ||||||
ƙasa | Nijar | ||||||
ƙungiyar ƙabila | Hausawa | ||||||
Yan'uwa | |||||||
Abokiyar zama |
Lalla Malika Issoufou Aïssata Issoufou Mahamadou | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
École Nationale Supérieure des Mines de Saint-Étienne (en) ![]() Pierre and Marie Curie University (en) ![]() | ||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
Nigerien Party for Democracy and Socialism (en) ![]() | ||||||
IMDb | nm8864885 |
Mahamadou Issoufou (lafazi: /mahamadu isufu/) ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta 1952 a Dandadji, kasar Nijar.
Mahamadou Issoufou shugaban kasar Nijar ne daga shekarar 2011 (bayan Salou Djibo).